Jump to content

Mississippi (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mississippi
General information
Tsawo 3,766 km
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 47°14′23″N 95°12′27″W / 47.2397°N 95.2075°W / 47.2397; -95.2075
Kasa Tarayyar Amurka
Territory Tarayyar Amurka
Hydrography (en) Fassara
Tributary (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 2,981,000 km²
Ruwan ruwa Mississippi River drainage basin (en) Fassara
Tabkuna Lake Itasca (en) Fassara, Lake Bemidji (en) Fassara, Cass Lake (en) Fassara, Lake Winnibigoshish (en) Fassara, Tafkin Pepin, Lake Onalaska (en) Fassara da Lake Winneshiek (en) Fassara
River source (en) Fassara Lake Itasca (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Gulf of Mexico (en) Fassara
Taswirar kogin Mississippi
hoton garin mississippi

.

Kogin Mississippi na da tsawon kilomita 3,730. Zurfinta arba’in kilomita 2,980,000 a kasa. Matsakaicin saurinta 16,800 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 4,500 m3/s zuwa 86,800 m3/s. Mafarinta daga tafkin Itaska, a jihar Minnesota. Kananan rafufukanta su ne Missouri,Ohio da Arkansas.

Ta bi cikin jihohin goma a ƙasar Tarayyar Amurka (Minnesota, Wisconsin, Iowa, Illinois, Missouri,Kentucky, Tennessee, Arkansas, Mississippi da Louisiana). Waxannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Minneapolis–Saint Paul, St. Louis, Baton Rouge, New Orleans.

.