wasa
Appearance
Hausa
[gyarawa]wāsā (n., j. wassanī, wasanī)
Fassara
[gyarawa]Manazarta
[gyarawa]Wasa wani nau'in kalar shagali wanda yake tara mawaka da makada ana nishadi ba tare da damuwa ba
Misali
[gyarawa]Example
[gyarawa]{English} playing, joke, sports
Wasa Shine yin washin makami don yayi kaifi
Misali
[gyarawa]Liman ya wasa wuƙar sa saboda ya kan rashin Layya